Gasar wasan kokawar gargajiya mafi farin jini a kasar Jamhuriyar Nijar.
Gasar Wasan Kokawar Takobin Nijar Karo Na 38

21
Abuba Ganda Shugaban Kungiyar Masu Kokawa Na Kasar Nijar

22
Masu Kallon Wasan Kokawa A Birnin Tawa Jamhuriyar Nijar

23
'Yan Wasan Kokawar Takobin Nijar

24
Gwamnan Jihar Tawa Abrahame Musa Da Farai Minista Brigi Rafini Na Kallon Kokawa