Gasar wasan kokawar gargajiya mafi farin jini a kasar Jamhuriyar Nijar.
Gasar Wasan Kokawar Takobin Nijar Karo Na 38
5
Yakubu Adamu Na Fafatawa Da 'Dan Tambaye A Neman Gurbi Na Uku A Gasar
6
Fafatawar Dan Tela Da Yahaya Kaka A Wasan Karshe Na Gasar Kokawar Takobin Nijar
7
Filin Dagan Wasan Kokawar Takobin Nijar Karo Na 38
8
Dan Tela Na Zinder Wanda Ya Sha 'Kasa A Wasan Karshe Na Gasar Kokawar Takobin Nijar