In pictures: A Look at Europe migrant crisis
Masu Gudun Hijira a Turai 11, 2015

9
Yara na wasa a wani muhallin na wucin gadi a kasar Jamus,akwai fiye da mutane dari bakwai a wannan sansani. 11, ga watan Satumba 2015.

10
Wata daga cikin masu gudun hijira zaune a bakin gadon a sansanin da ake yi masu rajista. 11, ga watan Satumba 2015.