Europe migrant crisis in pictures.
'Yan Ci Ranin Dake Tsallakawa Turai
'Yan Ci Ranin Dake Tsallakawa Turai

9
Abdullah Kurdi Mahaifin Aylan Kurdi Mai Shekaru Uku Yana Kuka A Yayin Da Yake Barin Garin Garin Morgue Da Ke Mugla, Satumba 3, 2015.

10
Wani Jami'in Tsaro Dauko Gawar Wani Yaro Dan Cirani Bayan Da Dama Sun Rasa Rayukan Su, Wasu Kadan Daga Cikin Su Kuma Suka Bace A Yayin Da Kwale kwalen Da Ya Dauko Su Zuwa Kasar Girka Ya Nutse, Satumba 3,2015.

11
Masu Neman Mafaka Na Neman Kayan Sawa A Wani Sansanin Da Ke Brussels, Satumba 3, 2015.

12
'Yan Ci Ranin Da Aka Ceta Daga Gabar Ruwan Libiya Suna Hangen Tsibirin Sadiniya, Satumba 3, 2015.