"Yan Asalin Afrika su 13 ne ke buga wasan kwando a gasar NBA a cikin wannan karo na shekara 2016.
Hotunan Wasu 'Yan Asalin Afrika Dake Buga Wasan Kwando Na NBA
1
Al-Farouq Aminu Daga Najeriya
2
Ifeanyi Festus Ezeli-Ndulue Daga Nigeria
3
Victor Oladipo Daga Najeriya
4
Luol Deng Daga Sudan Ta Kudu