0
Dubban Jama'a Suna Zanga Zanga a Washington, D.C., Disamba 13, 2014
Iyalan wasu bakar fata suna cikin wadanda suke zanga zangar rashin adalci daga jami'an tsaro.

10
Dubban jama'a suka hallara domin zanga zangar neman sauyi kan yadda ake binciken 'Yansanda., Disamba 13, 2014.