Dan Sandan Da Aka Zarga Da Harbin Bakar Fata Har Sau 16, Jason Van Dyke, Ya Bayyana Gaban Kotu, Amma Ya Ki Amsa Laifi
Dan Sandan Da Aka Zarga Da Harbin Bakar Fata Har Sau 16, Jason Van Dyke, Ya Bayyana Gaban Kotu, Amma Ya Ki Amsa Laifi

5
'Yan sandan Chicago su na kokarin tare 'yan zanga zanga

9
Hoton da aka dauka daga jikin wani bidiyon 'yan sanda ranar 20 Oktoba, 2014, inda Laquan McDonald ke tafiya kan titi, jim kadan kafin dan sanda mai suna Jason Van Dyke ya harbe shi har sau 16.