An rantsar da Joe Biden, a yau Laraba a matsayin shugaban Amurka na 46 tare da Mataimakiyar sa Kamala Harris, tsohowar ‘yar majalisar dattawan Amurka.
Bikin Rantsar Da Sabon Shugaban Amurka Joe Biden da Mataimakiyar sa Kamala Harris
1
Rantsar da Biden
2
Rantsar da Biden
3
Rantsar da Joe Biden da Kamila Harris
4
Rantsar da Joe Biden da Kamilla Haris