Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Bana Bakwai


Shrin Bana Bakwai wani sabon shiri ne da ke mai da hankali akan irin wasu dabaru ko salon magana da matasa ke anfani da su domin zantawa tsakanin su ba tare da wasu sun gane abin da suke fadi ba.

A wannan shirin, wakiliyar dandalin VOA Baraka Bashir ta tattau na da wasu matasa daga wurare daban daban inda suke fadi irin nasu salon maganar.

saurari cikakken shirin.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG