PDP dake mulkin Nigeria tayi babban taron wakilanta a Abuja, sai dai taron ya tashi banbarakwai a sanadin ficewar wasu gwamnoni hade da tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar. Wannan ya janyo rabuwar jam'iyyar zuwa bangarori biyu.
Babban taron Jam'iyyar PDP a Abuja, Babi na 2

9
Hotunan Babbban Taron Jam'iyyar PDP a Abuja

10
Hotunan Babbban Taron Jam'iyyar PDP a Abuja