0
Ana ci Gaba da Zanga Zanga a Ferguson da Wasu Biranen Amurka, Nuwamba 26, 2014
A wasu wurare zanga zagar tana tsanani harda kone kone.

10
Zanga zanga a Ferguson, Missouri kan kasa gurfanarda da Dansandan da ya kashe wanibakatar fata, Nuwamba 25, 2014.