Mawaka dabam-dabam sun yi buki a Lagos domin tunawa da rayuwar marigayi Fela Anikulapo Kuti.
An Yi Bukukuwan Tunawa Da Fela Anikulapo Kuti
Mawaka dabam-dabam sun yi buki a Lagos domin tunawa da rayuwar marigayi Fela Anikulapo Kuti.

5
Shi ma Femi Kuti, dan marigayi Fela Anikulapo Kuti, na daga cikin mawakan da suka burge jama'a lokacin bukin tunawa da marigayi Fela Anikulapo Kuti a Lagos, ran litinin 19 Oktoba, 2015.