Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Asabar Aka Bude Taro Kan Kare Namun Daji.


Jami'an kare dabbobi a na kasar kenya suke kallon gawar giwa da aka kashe.
Jami'an kare dabbobi a na kasar kenya suke kallon gawar giwa da aka kashe.

Wasu kasashen Afirka suna son ganin an sassuta fataucin hauren giwaye da kahon karkanda.

Batun kare giwaye da karkanda sune muhimman batu a babban taro na kungiyoyi da suke rajin kare yarjejeniyar kare dabbobin da za'a fara Asabar a Afirka ta kudu.

A dai dai lokacinda ake fara wannan taro a birnin Johannesberg, kan fataucin gabban dabbobi da suka kusan bacewa, daruruwan masu zanga zanga ne suka hallara a birnin na Johannesberg domin nuna adawa da kudirin da Zimbabwe da Namibia suke goyon baya, na neman amincewa a yi cinikin hauren giwaye bisa hanyoyin da aka amince da su.

'Yar karamar kasar Swaziland, ita ma ta gabatar da kuduri na kyalewa a yi cinikin kahon karkanda.

Mai masaukin baki Afirka ta kudu tana goyon bayan duka kudurorin biyu, tana mai cewa cinikin wadannan gabba ko wasu bangoagorin dabbobin, zai taimakawa shirin kare dabbobin, kuma ya taimkawa tattalin arzikin kasashen.

Amma suna fuskantar matukar adawa daga galibin wakilan kungiyoyi ko kasashe 183 da suka amince da yarjejeniyar.

Alkaluma daga watan Janairu sun nuna ana ci gaba da samun hauhawar farashin kayan abinci, na mai da na gidaje da sauransu a Amurka
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 3:02 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

Bayan wasu shekaru kasuwanni na rufe saboda matsalar tsaro a yankin Birnin Gwari na jihar Kaduna, a yanzu harkoki sun fara dawowa
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 2:31 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG