Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Gwamnatin Jihar Legas Ta Tura Jami’an Tsaro Kan Tituna Gabanin Fara Zanga-Zanga


Rundunar Tsaron Kar Ta Kwana
Rundunar Tsaron Kar Ta Kwana

Gwamnatin jihar Legas ta tura jami’an rundunar ‘yan sandan karta kwana (RRS) kan tituna gabanin zanga-zangar gama garin da ake shirin gudanarwa a ranar 1 ga watan Agusta a kan yunwa da tsadar rayuwa.

A safiyar yau Laraba an wayi gari da ganin dimbin jami’an ‘yan sanda akan titunan jihar, yayin da suke gudanar da atisayen sintiri.

An soma aikin sintirin ne daga unguwar Alausa ta yankin Ikeja zuwa Tollgate dake Ojota zuwa yankunan Ogudu da Oworo ya zarce zuwa yankin gadar 3rd mainland.

An hangi wasu jami’an ‘yan sandan suna maci a kan titunan Lekki har zuwa yankin da shingen karbar harajin ababen hawa na Lekkin yake.

Dandalin Mu Tattauna

Alkaluma daga watan Janairu sun nuna ana ci gaba da samun hauhawar farashin kayan abinci, na mai da na gidaje da sauransu a Amurka
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 3:02 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

Bayan wasu shekaru kasuwanni na rufe saboda matsalar tsaro a yankin Birnin Gwari na jihar Kaduna, a yanzu harkoki sun fara dawowa
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 2:31 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG