A ranar litinin 7 ga watan Mayu, Gwamnan Jihar Kaduna Nasiru El-Rufai ya je ziyarar jaje a Birnin Gwari inda ya gana da Sarkin garin, Mallam Jibril Zubair II da sauran shugabannin al’ummar garin kafin ya wuce zuwa kauyen Gwaska.
Gwamna El-Rufai Ya Je Ziyarar Jaje a Birnin Gwari

5
El-Rufai a Birnin Gwari tare da Sarki Jibril Zubair II inda ya tabbatar da cewa za su iya kokarinsu domin yin galaba kan 'yan bindiga.

6
El-Rufai a Birnin Gwari inda ya tabbatar da cewa za su iya kokarinsu domin yin galaba kan 'yan bindiga.