Rundunar sojin Najeriya ta ce wasu mayakan kungiyar Boko Haram da dama ne suka mika wuya yayinda sojojin ke ci gaba da fatattakar 'yan kungiyar a dajin Sambisa.
Wasu 'Yan Kungiyar Boko Haram Sun Mika Wuya a Maiduguri

9
Wasu daga cikin makaman 'yan Boko Haram da suka mika wa sojoji, Fabrairu 05, 2018
Facebook Forum