Ministan harkokin wajen kasar Qatar Sheik Mohammed Bin Abdulrahman Al Thani, tare da ministan tsaron kasar Khalid bin Mohammed al-Attiya, sun gana da sakataren harkokin wajen Amurka Rex Tillerson, ranar Laraba 30 ga watan Janairu 2018 a Washington, DC.
Hotunan Ziyarar Ministan Harkokin Wajen Kasar Qatar Sheik Mohammed Bin Abdulrahman Al Thani A Amurka

5
Sakataren harkokin wajen Amurka Rex Tillerson tare da sakataren tsaron Amurka James Mattis, ranar Laraba 30 ga watan Janairu 2018 a Washington, DC.

6
Sakataran harkokin wajen kasar Amurka Rex Tillerson, ranar Laraba 30 ga watan Janairu 2018 a Washington, DC.

7

Facebook Forum