Mataimakin shugaban kasar Amurka Mike Pence ya kai ziyarar aiki a babban birnin kasar Isra'ila wato Jerusalem bayan kwashe makonni da dama Falasdinawa na zanga-zangar kin amincewa da haka.
Hotunan Ziyarar Aiki Da Mataimakin Shugaban Amurka Mike Pence Yake Yi A Isra'ila

5
Mataimakin shugaban kasar Amurka Mike Pence ya gana da Firayim Ministan Isra'ila Benjamin Netanyahu a birnin Qudus a ranar Litinin 22 ga watan Janairu, 2018

6
Mataimakin shugaban kasar Amurka Mike Pence a lokacin da ya isa birnin Qudus inda ya gana da Firayim Ministan Isra'ila Benjamin Netanyahu, ranar Litinin 22 ga watan Janairu, 2018

7
Mataimakin shugaban kasar Amurka Mike Pence a majalisar dokskin kasar Isra'ila inda ya gana da 'yan majalisar, da kuma Firayim Ministan Isra'ila Benjamin Netanyahu a Jerusalem, ranar Litinin 22 ga watan Janairu, 2018

8
Mataimakin shugaban kasar Amurka Mike Pence a lokacin da ya isa birnin Qudus ko Jerusalem inda ya gana dafirayim Ministan Isra'ila Benjamin Netanyahu, ranar Litinin 22 ga watan Janairu, 2018
Facebook Forum