Yanayin yadda rayuwa ke gudana a gabashin Mosul, kasar Iraqi, kwanaki kadan bayan dakarun kasar sun bada sanarwar kwace birnin daga hannun 'ya'yan kungiyar ISIS.
Yanayin Rayuwa A Mosul
Wasu daga cikin hotunan dake nuna yadda ake gudanar da rayuwa a Mosul, Kasar Iraqi.

9
Yanayin Rayuwa A Mosul, Kasar Iraqi, Fabarairu 22, 2017

10
Yanayin Rayuwa A Mosul, Kasar Iraqi, Fabarairu 22, 2017
Facebook Forum