Kungiyar da ke kula lafiyar mata da kananan yara, wato Maternal and Child health 2, da kuma kungiyar Chai wato Clinton health access initiatives da kuma gwamnatin jihar Kano ne suka gabatar da kayayyaki da kuma magunguna domin kula da mata masu ciki da kananan yara
Kayayyakin aikin kuwa sun fito ne daga bangaren gwmantin jihar Kano domin ingantawa tare da zuba kayayyaki domin bude asibitin Giginyu da na yara da ke Zoo road.
Kayayyakin aikin kuwa sun fito ne daga bangaren gwmantin jihar Kano domin ingantawa tare da zuba kayayyaki domin bude asibitin Giginyu da na yara da ke Zoo road.