Gwamnan Jihar Edo Mr Godwin Obaseki, Ya Karrama Mata Da Suka Kammala Koyon Sana'ar Kanikanci a jhihar Edo
Gwamnan Jihar Edo Mr Godwin Obaseki, Ya Karrama Mata Da Suka Kammala Koyon Sana'ar Kanikanci

1
Gwamnan Jihar Edo Mr Godwin Obaseki, Yana Yi Wa Mata Dalibai Da Suka Kammala Koyon Sana'ar Kanikanci Jwabi, Nuwamba 29, 2016

2
Gwamnan Jihar Edo Mr. Godwin Obaseki, Tare Da Sandra Aguebor, Daya Daga Cikin Dalibai Mata Da Suka Kammala Koyon Sana'ar Kanikanci, Nuwamba 29, 2016

3
Hoton Gwamnan Jihar Edo Mr. Godwin Obaseki Tare Da Dalibai Mata Da Suka Kammala Koyon Sana'ar Kanikanci

4
Gwamnan Jihar Edo Mr. Godwin Obaseki, Yayin Da Yake Mikawa Idora Faith, Daya Daga Cikin Dalibai Mata Da Suka Kammala Koyon Sana'ar Kanikanci Takardar Shaidar Kammala Karatu, Nuwamba 29, 2016