Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Matasa 'Yan Afirka Mazauna Amurka Sun Gudanar Da Zanga-zanga A Gurin babban taron tabbatar da 'yar takarar shugabancin Amurka Karkashin Jam'iyyar Democrat Hillary Clinton.

Matasa 'yan Afirka mazauna Amurka sun gudanar da zanga zanga a gurin taron tabbatar 'yar takarar shugancin Amurka a karkashin jam'iyyar Democrat Hillary Clinton

16x9 Image

Ibrahim Jarmai

Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG