Jama'a da dama sun marabci shugaba Muhammadu Buhari ya je jahar Cross River domin kaddamar da wata babbar sabuwar hanaya da aka gina a babban birnin jahar.
Shugaba Buhari Ya Je Kaddamar Da Sabuwar Hanya A Jahar Cross River
Shugaba Muhammadu Buhari Ya Isa Jahar Cross River Domin Kaddamar Da Sabuwar Babbar Hanyar Da Aka Gina A Jahar, Oktoba 21, 2015.

5
Kungiyar 'Yan Rawa Na Takawa Domin Marabtar Shugaba Muhammadu Buhari Yayin Da Ya Je Kaddamar Da Sabuwar Babbar Hanyar Da Aka Gina A jahar, Oktoba 21, 2015.

6
Shugaba Muhammadu Buhari Na Fitowa Daga Jirgi Yayin Da Ya Isa Jahar Cross River Domin Kaddamar Da Sabuwar Babbar Hanyar Da Aka Gina A Jahar, Oktoba 21, 2015.

7
Kungiyar 'Yan Rawa Sun Marabci Shugaba Muhammadu Buhari Yayin Da Ya Je Kaddamar Da Sabuwar Babbar Hanyar Da Aka Gina A jahar, Oktoba 21, 2015.