Wasu yara kanana da suka ce Boko Haram ta tilasta musu zama soijojinta lokacin da suek karatun allo a Najeriya, sun mika kawunansu ga sojojin kasar Chadi a garin Ngouboua.
Wasu Yara Sojojin Boko Haram Sun Mika Kai Ga Sojojin Chadi

5
Tsoiffin 'yan kungiyar Boko Haram sun tattaru a gaban sojojin Chadi a garin Ngouboua ran 22 Afrilu, 2015. Yaran sun ce su 'yan kasar Chadi ne wadanda aka tilasta musu shiga kungiyar Boko Haram lokacin da suke karatun allo a Najeriya, amma daga baya sun kubuce suka gudu, suka mika kawunansu ga sojojin Chadi.

6